Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Tunda APC suka bani dala, Babu Abinda zai hanani zabensu a 2027>>Inji Wannan dattijuwar

Wannan dattijuwar ta dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta saboda yanda aka ganta tana ta Murna bayan an bata dala.

Tace bata taba rike dala ba sai sanadiyyar APC.

Sannan tace dan haka babu wanda zai hanata ta yi jam’iyyar APC.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Abinda Kocin Najeriya, yayi da ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *