Thursday, September 24
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon: Yanda Ruwan sama ke zuba a cikin wani aji, dalibai na sharewa

Wannan wata makarantace a jihar Delta da ruwan sama ke zuba a cikin ajujuwanta.

An ga dalibai na ta kokarin share ruwan, malamar su na maganar cewa a zo a gyara musu.

Bidiyon ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta Allah wadai da gwamnatin jihar Deltan.

Karanta Wannan  Sabon Rahoto Da Duminsa:Rashin Lafiyar Shugaba Buhari ta yi tsanani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *