Rahotan kafar DW ya bayyana cewa akwai tsutsa a mafi yawan kayan miyan da ‘yan Najeriya ke amfani dasu.
Rahoton dai ya dagawa mutane da yawa hankali inda ake ta cewa ya kamata hukumomi su dauki mataki.