Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Sanatan Najeriya me shekaru 74 ya auri kawar Jikarsa me shekaru 18

Sanata Dangana Ocheja daga jihar Kogi dan kimanin shekaru 74 ya auri Winifred me shekaru 18 wadda kawar jikarsa ce.

Sanata Dangana ya baiwa amaryar tasa tazarar shekaru 56 wanda hakan yasa ake ta cece-kuce a kafafen sada zumunta.

Bidiyon shagalin Bikin nasu ya karade kafafen sada zumunta ana ta muhawara.

Karanta Wannan  Saboda na ki komawa jam'iyyar APC sai kala min shari kala-kala ake>>Inji Gwamnan Bauchi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *