Friday, April 25
Shadow

Hotuna:Kalli yanda masu zàngà-zàngà suka yi yunkurin bankawa gidan sanata me wakiltar Yobe wuta a yau

Zanga-zangar lumana daga nan Potiskum Jihar Yobe, inda aka yi yunkurin sa wuta a Gidan Sanata mai wakiltar Yobe ta kudu.

Kafin lamarin ya yi sanyi, ma su hatsaniyar sun yi nasarar balle duka wasu nau’in karafuna da ke jikin gidan gabadaya.

Allaah ya kauta.
Ameer B Mato

Karanta Wannan  WATA SABUWA: Lauyoyin Mai Baiwa Shugaba Tinubu Shawara Kan Harkokin Tsaro Malam Nuhu Ribaɗo Sun Fitar Da Takardar Maka Mataimakin Gwamnan Jihar Kano Comrade Aminu Abdulsalam Gwarzo A Gaban Kotu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *