Tuesday, September 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Ahmed Musa ya baiwa Ali Jita kyautar Naira Miliyan 5 a wajan bude Event Center dinsa

Tauraron dan kwallon Najeriya, Ahmad Musa ya baiwa Mawaki, Ali Jita Naira Miliyan 5 a wajan bikin bude Event Center dinsa.

A baya dai an ga FMK ta baiwa Ali Jita naira Miliyan 200.

Karanta Wannan  Ji yanda jami'in Kwastam ya riga mu gidan gaskiya a jihar Katsina bayan shiga dakin Otal da zaratan mata 3

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *