Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wasu sojoji dake daji suka sayi kaza da lemu suke rawa suna wakar Omologo bayan karin Albashin da shugaba Tinubu ya musu

Wannan wasu sojoji ne da aka gani suna rawa suna wakar Omologo a daji a gabansu kuma akwai kaza da lemu.

Sojojin na bayyana murnar sune bayan da samun karin Albashin da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya musu.

A yanzu dai mafi karancin Albashin soja Naira 190,000 ne.

Karanta Wannan  Gwamna Abba Kabir Ya Bukaci A Kawo Masa Takardun Makarantar Tsohuwar Dalibar Jami'ar Da Ta Koma Sana'ar Wainar Fulawa Da Awara Saboda Rashin Aikin Yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *