
Wani dalibin Jami’ar ABU Zaria ya nuna wani Lungu a makarantar da daliban mata da maza ke shiga su aikata abinda bai kamata ba.
A yayin da yake nuna Lungun.
An ga wasu dalibai namiji da mace sun shiga wajan inda yake da haske amma suka kashe wutar wajan.
Bayan wani lokaci aka ga sun kunna wutar sun fito.
Sannan kamin su fito wasu ma na jiransu, suma auka shiga.
Bayan ganin Bidiyon, Wasu daliban makarantar sun tabbatar da sanin wajan inda suka ce tsangayar Kimiyya da fasa wajan yake, watau Department of Engineering.
Saidai an ji wasu na cewa dalibin be kyauta ba, ya tona musu asirin wajen da suke zuwa suna holewa, yanzu za’a saka ido a wajan.