Monday, October 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Gfresh Al-amin yayi magana kan rahoton dake cewa ya saki Sadiya Haruna a Saudiyya

A yau da safe mun tashi da rahoton dake cewa, Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya saki matarsa a kasar Saudiyya.

Gfresh Da Sadiya dai suna kasar Saudiyya inda suke aikin Umrah.

Rahoton yace wai Sadiya Haruna ta kama Gfresh ne yana waya da tsohuwar matarsa, Maryam Nicki Minaj abinda ya hadasu fada kenan har ya saketa.

Saidai a martaninsa, Gfresh Al-amin ya musanta wannan Rahotan inda yace bai saki Sadiya ba

Karanta Wannan  Bidiyon dan Gidan Gwamnan Jihar Anambra da Budurwarsa Baturiya ya dauki hankula

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *