Wednesday, October 7
Shadow

Wani Abu Sai Lagos: Kalli Bidiyon Yanda mota na tafiya amma an ajiye wani yana kara mata ruwa

Wannan wata mota ce da aka gani a Lagos an ajiye wani a gaban motar yana kara mata ruwa akai-akai.

Da alama dai motar tana daukar zafine.

https://twitter.com/RedGenius05/status/2107676652926803981
Karanta Wannan  Charles Oka da ake tsare dashi saboda tayar da bàm ranar 'yancin Najeriya a gidan yarin Maiduguri ya mùtù

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *