
Tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Kabara tare da abokin Aikinta Tijjani Asase sun yi rawa a gaban Gwamnan Katsina, Dikko Radda.
Sun yi rawar ne a yayin da Hadiza ke rerawa Gwamnan wakar Yabo data masa.
Saidai da yawa na cewa Gwamnan baya kallon Tijjani Asase, Hadiza Kabara ya kurawa idanu.

