Wannan wasu masu laifine da aka kama sun sacewa wani ‘ya’yan Rakwachansa.
Duka su biyun sun amsa laifinsu.
Amma sun ce wani ne ya aikesu su sato, kuma sun kai masa.
Ko da aka tambayesu ina wanda ya aikesun, sai suka ce ya rasu.