Monday, November 2
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka ga wata mata ta saka Dan kamfenta cikin tukunyar da takewa mijinta Girki

Wannan wata matace da aka ga ta saka dan kamfenta cikin Tukunyar da takewa mijinta Girki.

A wani Bidiyo da aka dauketa bata sani ba, An ga ta tube wandon nata ta saka cikin Tukunyar da takewa mijinta Girki.

Da yawa dai sun yi mamakin hakan.

https://twitter.com/Qrisy_Qrisy/status/2109258906971337081
Karanta Wannan  KATSINA BA KORAFI: Gabanin Zuwan Tinubu Jihar Katsina An Hango An Rubuta Katsina Ba Ƙorafi A Allon Da Aka Sanya A Bakin Hanya Duk A Shirye-Shiryen Tarbar Shugaba Tinubu Zuwa Jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *