
Wannan wani matashine daga Moriki jihar Zamfara da ya fito cikin hawaye yakewa shuwagabannin su Allah ya isa.
Yace gara ya gaya musu kamin a je gaban Allah ya musu Hisabi, Yace basu yafe ba an bari matsalar tsaro ta ta’azzara.
Yace kuma duk wanda ya barshi ya kai gobe, Kada Allah ya raga masa.