Wednesday, November 11
Shadow

Gwamnan Zamfara Allah ya isa tsakanin mu dakai>>Inji Matashi

Wannan wani matashine daga Moriki jihar Zamfara da ya fito cikin hawaye yakewa shuwagabannin su Allah ya isa.

Yace gara ya gaya musu kamin a je gaban Allah ya musu Hisabi, Yace basu yafe ba an bari matsalar tsaro ta ta’azzara.

Yace kuma duk wanda ya barshi ya kai gobe, Kada Allah ya raga masa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Peter Obi yayi magana me dadi game da Rahoton dake cewa ya yadda ya zama mataimakin Atiku a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *