Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Malam Ibrahim Shekarau da Sanata Barau Jibrin basu dadin ganin Rarara ba a wajan taron kamfe din Tinubu

An ga Tauraron mawakin Hausa, Dauda Kahutu Rarara yayi waka a wajan taron yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Saidai a yayin da ya sauka yana gaisawa da mutane, An ga Malam Ibrahim Shekarau ya daga kai sama.

Sannan an ga Sanata Barau Jibrin shi kuma ya kawar da kai.

Hakan yasa mutane ke fassara cewa basu ji dadin ganin Rarara ba.

@mr__clown_

Earlier Today 17/10/2026 at Abuja 😍😍😍 @Dauda Kahutu Rarara @AL-HIKIMAH @Aishatulhumairah #kahuturarara #trending #viralvideo

♬ original sound – A.A.Bash
Karanta Wannan  Mahaifin Rahama Sa'idu ya bata watanni 3 ta fito da mijin aure bayan da ta bude babban shago a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *