Wednesday, October 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda yarinya da aka ajiye ta baiwa matar shugaban kasa, Remi Tinubu fulawa taki bata fulawar

Matar shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta je wajan bikin cikar kungiyar Kiristoci ta CAN shekaru 50 inda aka ajiye wata karamar yarinya da zata basu fulawa.

Saidai ta yi ta cewa yarinyar ta bata fulawar amma yarinyar taki.

A karshe dai sai cewa yarinyar ta yi ta zo su dauki hoto.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata mata data sacewa Wani Mutum Mazakutarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *