
Tauraruwar Tiktok, Zee Gombe ta gayawa wata matar aure cewa gata nan da mijinta a Dakin Otal.
Ta yi Bidiyon lamarin ta wallafashi a shafinta na Tiktok.
Zee Gombe dai na daya daga cikin masu tallata Dan takarar Gwamnan jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami.