Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka ga Matar shugaban kasa, Remi Tinubu tana bashi magani a baki a bainar jama’a a wajan kaddamar da yakin neman zabensa a Kaduna

An ga matar Shugaban kasa, Remi Tinubu tana baiwa Shugaban kasar magani a baki a wajan kaddamar da yakin neman zabensa a Kaduna.

Da yawa sun cika da mamaki inda ake ta tambayar ko maganin menene ta bashi?

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya saka Jirgin samanshi a kasuwa zai sayar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *