
Tsohon Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ya bayyana a kotu Tare da matarsa, inda aka ga sun sumbaci juna kamin fara zaman kotun.
Ana ci gaba da Sauraren shari’ar lekan Asirin da ake zargin El-Rufai da yiwa wayar me baiwa shugaban kasa shawara akan harkar tsaro, Malam Nuhu Ribadu.