Wani Kirista me suna Jirema yayi ikirarin cewa, wai dama can an masa Wahayin cewa, Abinda ya faru da Malam Masussuka zai faru dashi.
Yace watanni ukku kenan da suka gabata da aka masa wahayin kuma har Bidiyo yayi ya gargadi Masussuka.