Thursday, October 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Dama can An min wahayin abinda zai Faru da Masussuka

Wani Kirista me suna Jirema yayi ikirarin cewa, wai dama can an masa Wahayin cewa, Abinda ya faru da Malam Masussuka zai faru dashi.

Yace watanni ukku kenan da suka gabata da aka masa wahayin kuma har Bidiyo yayi ya gargadi Masussuka.

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Katsina ta fitar da bayani kan yanda za'a gudanar da jana'izar Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *