Thursday, October 29
Shadow

Saifan Me kyau ta dauki Hankali

Tauraruwar amfani da kafafen sadarwa, Saifan Me kyau ta dauki Hankula a wata tallar gidaje da ta yi a shafinta.

A Bidiyon data wallafa a shafinta an ga tana tallar wasu sabbin gidaje da ake ginawa.

Saidai da yawa sun ce hankalinsu ba akan gidajen da take talla yake ba, yana kan mazaunanta.

Da yawa sun ce me daukarta Bidiyon ya mayar da hankali akan Mazaunanta maimakok daukar Bidiyon gidajen da take tallatawa.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Ba za'a dauke wuta ba ko so daya a shekarar 2026>>Ministan Wutar Lantarki ya bayar da tabbaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *