
A ranar Juma’a data gabata ne dai aka samu Rahoton cewa, Masallata sun fice daga Masallacin Sheikh Jalo Jalingo saboda yace musu su zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu
A rahoton, ance wasu masallatan ma sun yi yunkurin jawo malamin daga kan Mumbari.