Saturday, October 31
Shadow

Kalli Bidiyon: Hudubar da Sheikh Jalo Jalingo yayi data jawo aka fice daga masallacinsa

A ranar Juma’a data gabata ne dai aka samu Rahoton cewa, Masallata sun fice daga Masallacin Sheikh Jalo Jalingo saboda yace musu su zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu

A rahoton, ance wasu masallatan ma sun yi yunkurin jawo malamin daga kan Mumbari.

Danna naan dan ganin Bidiyon

Karanta Wannan  Sheikh Alkashnawy Ya Kammala Karatun Digirinsa Na Biyu Da Sakamako Mafi Daraja A Jami'ar Annadha Dake Ƙasar Niger

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *