Monday, November 2
Shadow

Rasuwar Sheikh Nura Khalid tafi rayuwarsa, Barinsa Musulunci yafi zamansa a Musulunci amfani>>Inji Imam Ishaq Aljosawe

Matashin malami, Imam Ishaq Aljosawe ya soki Sheikh Nura Khalid, Digital Imam game da sukar Kungiyar Izala da yayi.

Imam Ishaq yace Sheikh Nura Khalid ya manta sanda yake shan Qiya da Wiywiy ana rikeshi

Sannan yace barinsa Musulunci yafi zamansa a Musulunci amfani, hakanan yace rasuwarsa tafi rayuwarsa Amfani.

Danna nan dan Kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Update, watau Bidiyon Tsyràìchy da ake ta yamadidin ya fita na Tauraruwar Tiktok, Princess Ruky

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *