November 1, 2026 by Bashir Ahmed Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa basa tare da Masussuka game da karyata Sunnah da Karyata Hadisai. Bamu tareda abinda Masussuka yake yi na karyata Hadisai. -Maqari pic.twitter.com/lXR8etKTel— Hon. Ahmad Gogel 🦅 (@Ahmad_Gogel) November 1, 2026 Karanta Wannan Kalli Bidiyon: Bayan da Tauraruwar fina-finan Hausa, Lulu ta fito ta karyata cewa bata fitar da Bidiyon Tsyrà ìchy ba, wadanda ke zargin ta da fitar da Bidiyon Tsyrà ìchyn da kuma yin Soyayya da mace 'yar Uwarta sun fitar da Recording din duk abinda ya faru