Wani Ango a garin Mbaise dake kudancin Najeriya ya tashi ya bar wajan daurin aure yayin da aka taru saboda an ce ya biya Naira Miliyan 1.2 a matsayin kudin sadaki.
Angon dai yace kudin sadakin sun masa tsada.