Monday, November 2
Shadow

Kwanaki kadan bayan da tace ba zata kara yin Bidiyo babu dan kwali ba, An ga Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili Ta saki Bidiyo babu Dankwali

A kwanakin baya, Tauraruwar fina-finan Hausa, Asma Wakili ta sha Alwashin ba zata sake yin Bidiyo babu dan Kwali ba.

Hakan ya Bidiyo bayan surutun da aka rika yi mata saboda Yin Bidiyo babu dan kwali da saka Wando

Saidai a wancan lokacin tace Wando dai kam ba zata daina sakawa ba amma Dankwali ba zata kara yin Bidiyo babu danKwali ba.

Saidai kwatsam kwanaki kadan bayan hakan sai ga Bidiyon ta babu Dankwali ta saka a shafinta na sada zumunta.

Saidai ba wannan ne kadai ya dauki hankulan mutane ba, hadda ma wasu na zarginta da yin ciko.

Karanta Wannan  Gwamnoni sun kai ziyarar jaje zuwa Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *