Wednesday, November 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Duk da Kulle Ofishin jam’iyyar ADC da Gwamnatin jihar Sokoto ta yi, ‘yan Jam’iyyar sun taru sun bude ofishin da karfin tsiya

A jiyane dai Rahotanni suka bayyana cewa, Gwamnatin Jihar Sokoto ta kulle babban ofishin jam’iyyar ADC a jihar.

Hakan na zuwane yayin daa jam’iyyar ta ADC ke shirin gudanar da taron yakin neman zaben shugaban kasa a jihar ranar Laraba.

Saidai dubban ‘yan jam’iyyar ne suka taru suka bude ofishin jam’iyyar da karfin Tuwo

Karanta Wannan  Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *