Wannan wasu matasa ne ke murna da rasuwar mahaifinsu.
An ji daya na cewa an bashi Jarin Naira Miliyan 2.
Dayar kuma tace an sai mata wayar iphone.
Kowa dai na fadar abinda ya samu.