Thursday, November 5
Shadow

Na gaji da zaman Gidan mu dan Allah a samu wani ya aureni>>Inji Maryam

Tauraruwar Tiktok, Maryam Gombe ta bayyana cewa, ta gaji da zaman shago da zaman gidansu.

Tace dan Allah a samu wani ya aureta.

Ta bayyana hakane a wani Bidiyo data wallafa a shafinta.

Danna nan dan kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Sokoto ya yi rabon kudi da ya jawo masa yabo da suka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *