Saturday, November 7
Shadow

Ministar Al’adu Ta Rerawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu waka

An ga Ministar Al’adu, Hannatu Musa Musawa Tana rerawa Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu waka

An ji ta saka Gwamnan jihar Katsina, Dikko Umar Radda a cikin wakar.

Wakar dai ta dauki hankula sosai inda ake ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Ni a wajena bana goyon bayan janye 'yansanda daga baiwa manyan mutane a kasarnan Kariya>>Inji Sanata Aliyu Wamako

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *