Wannan wani fasto ne ya je karamar hukumar Uromi jihar Edo zaiwa mutanen kauyen Bushara.
Da suka taru a waje daya, sai yace kowa ya ajiye wayarsa a kasa kuma ya kulle idonsa za’ayi Addu’a.
A haka ya lallaba ya kwashe wayoyin mutane ya tsere.