
Wannan wata Balarabiyace data dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan data bayyana cewa ita jJikar Annabi Muhammad (Sallallahu Alaihi Wasallam) ce.
Ta bayyana hakane ga wani Bature me yawon shakatawa da ya je inda take aiki.
Shima ya cika da mamaki inda yake ta farin ciki bayan data sanar dashi.