Monday, November 9
Shadow

Tinubu Bai yi karatu a jami’ar Chicago ta kasar Amirka ba, Inji Malamin Jami’ar

Wata Sabuwa: Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu makaryaci ne.

Bai yi karatu a jami’ar Chicago ta kasar Amurka ba kamar yanda yake ikirari

A lokacin da yake cewa yayi karatu a jami’ar, ni malamine a tsangayar da yace yayi karatu kuma ban sanshi ba.

Inji Wannan malamin

Karanta Wannan  Kai ba karamin yaro bane, ya kamata ka sawa Zuciyarka dangana akan maganar rasa mukamin Minista>>Tinubu ya gayawa El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *