Monday, November 9
Shadow

Ya dauketa sun je Otal, Kamin su kama daki suka zauna a Reception yace me za’a kawo mata tace ruwa

Wannan wata matashiyace da wani da bata sani ba ya dauketa zuwa Otal.

Kamin su kama daki, Sun zauna a Reception yace me za’a kawo mata tace ruwa.

Saidai yace a kawo mata yogot.

Suna zaune ya fara waya, ya nuna irin ba’a jinsa dinnan.

Sai yace ta bashi wayarta ya kira, wanine yakewa kwatance zai zo ya samesu a otal din.

Ya karbi wayarta ya nuna alamar ya kira waya, ya fita waje yana fadar ga inda zaka bi kazo.

A haka ya bace, ya barta, bai biya kudin ruwan da ya sha da yogot din da aka kawo mata ba, gashi ya tsere da wayarta.

Karanta Wannan  An shirya gagarumar zanga-zanga ranar 4 ga watan Fabrairu saboda karin kudin kiran waya da kaso 50

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *