Monday, November 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Wani Fasto yaje karamar Hukumar Uromi jihar Edo zaiwa mutanen Kauyen Bushara

Wannan wani fasto ne ya je karamar hukumar Uromi jihar Edo zaiwa mutanen kauyen Bushara.

Da suka taru a waje daya, sai yace kowa ya ajiye wayarsa a kasa kuma ya kulle idonsa za’ayi Addu’a.

A haka ya lallaba ya kwashe wayoyin mutane ya tsere.

https://twitter.com/josteez_/status/2119451154648371348?a=cFHyMEbONTAzIr-pJ9Y&s=19
Karanta Wannan  Majalisar Dattawa ta amince da ayyana dokar ta-ɓaci a jihar Rivers

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *