Wannan matar ta bayyana cewa, Tana da Yakinin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027
Saidai tace idan kuma bai ci zaben ba, To ta yi Alkawarin bayar da Marke Kyauta ga duk wanda ke so.