Monday, November 9
Shadow

Nasan Tinubu ne zai zarce a 2027: Amma idan Tinubu bai ci zabe ba, to kuzo zan bada Marke kyauta>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta bayyana cewa, Tana da Yakinin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027

Saidai tace idan kuma bai ci zaben ba, To ta yi Alkawarin bayar da Marke Kyauta ga duk wanda ke so.

Karanta Wannan  Hoto:An kamashi Saboda sayar da 'ya'yanshi har guda 6 a jihar Sokoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *