Bidiyon wani malami dake Hudubar Juma’a ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta.
An ta tafka Muhawara akan irin shigar da yayi inda wasu ke cewa, Sunnah ce wasu kuma na cewa basu yadda ba.