An ga Gwamnan jihar Naija, Umar Bago yana waka irin ta Kiristoci.
Inda yake kalamai irin nasu da ake cewa wai Born Again.
Hakan ya jawo cece-kuce inda akai ta zazzafar Muhawara.