Tuesday, November 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda dan Shugaban kasa, Seyi Tinubu ya hau Rakumi a jihar Kebbi

An hangi dan shugaban kasa, Seyi Tinubu akan Rakumi a jihar Kebbi.

A yaune dai Seyi ya je Jihar ta Kebbi dan taya Mahaifinsa yakin neman zabe.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya bayyana matsayarsa game da tsayawa takara a 2027

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *