Friday, November 13
Shadow

Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari ya kiramu ta waya daga kabari yace mu zabi Atiku Abubakar>>Inji Solomon Dalung

Tsohon Ministan matasa da wasanni, Solomon Dalung ya bayyana cewa, Tsohon shugaban kasa, Marigayi, Muhammadu Buhari ya kirasu daga kabarinsa, yace wai su zabi Atiku Abubakar.

Ya bayyana hakane a yayin hirar da aka yi dashi a gidan Talabijin na Channels TV inda yace, itama matar tsohon shugaban kasar, Hajiya A’isha Buhari ta gana da Atiku inda ta gaya masa cewa, Shine ya gaji Kuri’u Miliyan 12 na mijinta.

Saidai Solomon Dalung bai kawo wata Hujja ta wadannan kalaman da yayi ba.

Karanta Wannan  Hattara, Hukumar NAFDAC ta yi gargadi ga wanda basu son daukar ciki, inda tace an shigo da Maganin hana daukar ciki na Boge Najeriya, Ji yanda zaku ganeshi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *