Sunday, November 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata ta mikawa Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima danta a wajan yakin neman zabe amma yaki karba

Wata mata ta tunkari mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ta mika mai danta a yayin da yake yakin neman zabe.

Saidai yayi Kunnen Uwar Shegu yaki ko kallonta ballantana ya karbi yaron.

Hakan ya jawo cece-kuce inda da yawa ke cewa bai kamata ba.

Karanta Wannan  Kalli Yanda aka gano wani Kirista da yayi amfani da hoton makabartar Musulmai da cewa Kiristane da aka Shyekye dan ya jawo hankalin kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *