Monday, November 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Dandazon jama’ar da suka taru a wajan yakin neman zaben Atiku Abubakar a jihar Yobe

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar ya tara jama’a sosai a wajan yakin neman zabensa da yayi a jihar Yobe.

Nan Bidiyon da hotunan taronne.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Dino Melaye ya nuna cikin gidansa me dauke da Mashinan zamani da motoci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *