Saturday, September 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Sanata Dino Melaye ya nuna cikin gidansa me dauke da Mashinan zamani da motoci

Sanata Dino Melaye ya nuna cikin dagin hutawarsa watau Parlour inda aka ga Mashina na Alfarma, watau Power Bike.

Sannan an ga motar Limousine a cikin dakin.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: El-Rufai yawa Gwamnatin Tinubu tonon Silili inda ya fadi yanda suke biyan 'yan Bìndìgà Albashi duk wata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *