Saturday, November 21
Shadow

Farfesa Isa Ali Pantami ya kaiwa Kiristoci ziyara

Dan takarar Gwamnan jihar Gombe, Farfesa Isa Ali Pantami ya kaiwa wasu Kiristoci ziyara a cocinsu inda aka ji ya karanto musu Baibul.

An ji malam na fadar cewa, A bangaren Adalci da Tausai da rikon amana, Babu banbancin Addini kowa dayane.

Karanta Wannan  Ana rade-radin gwamnan jihar Naija yayi Murabus

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *