
Rahotanni sun bayyana cewa, An yiwa gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf Ihun Bama yi bayan da ya fito kan titin Dangi yake bayar da hannu.
A wani Bidiyon da ya karade kafafen sada zumunta an ga Gwamna Abba yana bayar da hannu inda mutane ke ce masa bama yi.