
Shahararren Mawakin Hausa, Ado Gwanja ya sake yin wakar karfafawa mutane su zabi shugaba na gari.
Gwanja ya saki wakar tasa a shafukansa na sada zumunta inda aka ji yana zayyano irin shuwagabannin da suka dace a zaba.
Wannan itace waka kusan ta 3 da Ado Isa Gwanja yayi wadda take karfafa zaben gaskiya da zaben shugaba na gari.